09/10/2020 15:05

Step-by-Step Guide to Prepare Quick Yam and fish balls

by Eliza Hawkins

Yam and fish balls
Yam and fish balls

Hey everyone, I hope you’re having an incredible day today. Today, I’m gonna show you how to prepare a special dish, yam and fish balls. One of my favorites. For mine, I’m gonna make it a bit tasty. This is gonna smell and look delicious.

Yam and fish balls is one of the most popular of current trending meals in the world. It’s appreciated by millions every day. It is easy, it is quick, it tastes yummy. Yam and fish balls is something that I’ve loved my entire life. They are nice and they look fantastic.

To get started with this recipe, we have to prepare a few ingredients. You can cook yam and fish balls using 9 ingredients and 7 steps. Here is how you cook that.

The ingredients needed to make Yam and fish balls:
  1. Take Yam
  2. Take Fish
  3. Make ready Eggs
  4. Take Onion
  5. Prepare Pepper
  6. Prepare Creyfish
  7. Take cubes Seasoning
  8. Prepare Species
  9. Make ready Vegetable oil for frying
Steps to make Yam and fish balls:
  1. Da farko Zaki fere doyan ki ki yanka dai-dai ki wanke sai ki dora a wuta.
  2. Sannan ki dauko kifin ki ice fish ko cat fish ki wanke da kyau duk yaukin jiki ya fita sannan kisa lemon tsami ki khal (veniger) ki sake wankewa,duk zai dauke miki karnin kifin.
  3. Idan cat fish be zaki dora a wuta kisa albasa da Dan maggi. Idan kuma ice fish ne kawai zaki zuba mishi ruwan zafine,zakiga daganan kamar ya nunama tayi laushi.sai ki bi ki zazzare kayoyin,idan kuma catfish ne idan ya tafasa biyu sai ki sauke ki tsame ruwan daya fito sannan ki cira kashushuwa/kayoyin.
  4. Zuwa lokacin doyanki ta nuna sai ki tsame ki rufe a inda bazai sha iska ba. Zaki yayyanka ko ki jajjaga attarugu da albasanki sannan ki dora tukunya ki frying a wuta kidan diga mai kadan,sai ki kawo attarugu da albasanki ki zuba sannan ki zuba kifin ki da kayan kamshi Dana dandano,da su creyfish su garlic powder naki, sai kiyita soyawa kina dan jujjuya shi.
  5. Idan yadanji wuta sai ki sauke. Sannan ki dauko doyanki ki Sami abu mai fadi sai ki dinga sa doyan a ciki kina marmasawa da ludayi ko wani abu.idan kin gama sai ki kawo hakin kifin ki ki zuba a kai sannan ki gauraye ki hade shi guri daya,sai ki taba kiji dandanonki,idan baiyi ba sai ki kara.
  6. Idan kin hada sai ki dora mai a wuta sannan ki samu kwano ki kada kwan ki da albasa. Sai ki dinga dunkula hadin doya da kifin kamar kwallo,sai ki rinka tsomawa a ruwan kwai kina soyawa a mai. Haka zakiyi tayi harki gama.
  7. NOTE:Zaki iya amfani da sardine a madadin ice fish ko cat fish. Sannan waken soyawa zaki iya dinga sa balls dinki cikin garin flour ko garin breadi kafin kisa a ruwan kwai ki soya.Thanks

So that is going to wrap it up with this special food yam and fish balls recipe. Thank you very much for reading. I’m sure you can make this at home. There’s gonna be interesting food in home recipes coming up. Don’t forget to bookmark this page in your browser, and share it to your family, colleague and friends. Thanks again for reading. Go on get cooking!


© Copyright 2021 | Most Popular Meal Kit | All rights reserved